Wani Barawo NE Yaje Sata Gidan Wata
Tsohuwa Bayan Yayi Sa'a Ya Saci Akuyar Ya Kai
Kasuwa Yasaida Naira Dubu SHIDA, Sai Ya
Laluba Jakar Sa Domin Ya Hada Kudin Dana
Aljihunsa, ashe Yayi Rashin Sa'a Ya Zubar Da Naira Dubu Ashirin Agidan Tsohuwa. Fitowar Tsohuwa Keda Wuya Sai TagaBa Akuya Amma Ga Daurin Kudi a Aje Kusa Da Tirken Akuya. Tsohuwa ta dauka ta Godewa Allah.Ba jimawa Kawai Sai Ga Barawon Ya Dawo Gidan Sai Ya Tararda Tsohuwa Zaune Tana Qirga Kudi,Sai Barawo Yayi qarfin Halin gaisheta ta Kuma amsa mishi. Sai Barawo Yace Wallahi KAKA Akuyar ma Dubu SHIDA aka Saida ta. SaiTsohuwa tace eh haka shaanin Kasuwa Yake Yau Riba Gobe Faduwa.
Title :
[Nishadi] Yau Riba Gobe Faduwa
Description : Wani Barawo NE Yaje Sata Gidan Wata Tsohuwa Bayan Yayi Sa'a Ya Saci Akuyar Ya Kai Kasuwa Yasaida Naira Dubu SHIDA, Sai Ya Laluba Jaka...
Rating :
5