A Gaskia Wannan Tsarin Na Mtn Ya Dan Jima Amma Dukda Haka Haryanzu Tsarin Yana Aiki 100/100
Wanda Ada Da Farko Tsarin Baya Aiki Amma Yanzu Yanayi Babu Kama Kafar Yaro Kamar Yadda Na Gwada Kuma Na Tabbatar
Tsarikane Guda Uku
1= Idanka Danna *567*2# Mtn Zasu Zare Naira 10 kacal A Layinka Su Baka N4800 Nan Take Zaka Samu Sako Kamar Haka
Y'ello, you can now talk for as long as you like with ur family & friends on MTN. N10 access fee has been deducted from your account.Offer ends at 11:59pm today
Koda Sun Cema.
Sorry, you are not eligible for this offer. Watch out for other great offers from MTN.
Karka Damu Kaci Gaba Da Dannawa Harsai Ka Samu Irin Wannan Sakon Dake Sama
2= Shi Kuma Saiku Danna *567*2# Zasu Cire N20 A Account Dinku Su Baku N3800
Karda Su Damu Koda Sunace Muku Sorry, you are not eligible for this offer. Watch out for other great offers from MTN. Ku Yita Dannawa Zasu Baku wllh Domin Nima Hakan Suke Fadamin Message Dinnema NaYi Copied Nake Yin Wannan Post Din Dashi Wanda Jiya Nayi Sun Bani Na Cinye Yanzu Da Safennan Na Sakeyi Sun Bani
3= Shi Kuma Ku Danna *567*3# Zasu Dauke N30 A Layinku Su Baku N4800
Domin Duba Kudin Saiku Danna *559*4# Kusha Mamaki Ammafa Na Farko Anfi Samu Dashi *567*1# Domin Koni Dashi Nake Amfani.
Yi Comment Da Duk Abunda Ka Samu Domin Karfafama Sauran Yan Uwah Guiwa Akan Wannan Tsari
Title :
[GARABASA] Yadda Zaku Samu N4800 Kyauta A Layin Mtn Domin Kiran Mtn To Mtn
Description : A Gaskia Wannan Tsarin Na Mtn Ya Dan Jima Amma Dukda Haka Haryanzu Tsarin Yana Aiki 100/100 Wanda Ada Da Farko Tsarin Baya Aiki Amma Yanzu ...
Rating :
5