Man Albabunaj yana daga cikin magunguna mafiya amfanarwa ga 'Dan Adam. Domin kuwa yana kunshe da sinadarai masu mutukar tasiri wajen magance cututtuka na zahiri da na boye, da cutukan Cikin jini, da na fata, da na cikin Qashi.
ZAUREN FIQHU ya zakulo wasu daga cikin fa'idodin kamar haka:
1. RASHIN HAIHUWA : Duk matar da batta haihuwa saboda matsalar Aljanu, ko kuma matsalar kwayoyin chuta acikin mahaifarta, idan tana shan Man Albabunaj kuma tana yin matsi dashi in sha Allahu zata dace. Domin kuma yana kashe kwayoyin chutar da suke cikin al'aurarta da kuma mahaifarta.
Kuma koda Aljanu ne sukayi ajiya acikin mahaifarta, to in sha Allahu zata samu waraka kuma zata haihu da izinin Allah.
2. SANYIN QASHI : (RHEUMATISM) Duk wanda mahaifinsa ko mahaifiyarsa suke fama da matsalar ciwon Qafa ko sanyin Qashi, ya nemi musu man Albabunaj su rika sha kuma suna shafawa awajen. in sha Allahu zasu samu waraka.
3. RASHIN BARCI: Duk wanda yake fama da matsalar rashin barci a sanadiyyar shafar Aljanu ko wata damuwa, ya nemi Man Albabunaj ya rika shansa acikin Shayi. in sha Allahu zai samu barci isashe, kuma acikin nutsuwa.
4. RASHIN FITAR FITSARI: Duk Wanda yake shan wahala wajen yin fitsari, in dai yana shan Man Albabunaj zai samu waraka. Hanyar fitsarin zata bude sosai, kuma zai rika yi ba tare da wata wahala ba.
5. RASHIN NARKEWAR ABINCI: Wanda yake fama da matsalar basur ko Magwas, ko rashin narkewar abinci da wuri, ko rashin cin abinci sosai, in dai yana shan Man Albabunaj zai yi mamaki sosai. Domin kuwa yana kunshe da sinadaran da suke gyara hanyoyin narkewar abinci.
6. CIWON HANTA: Mai ciwon hanta ya nemi furen Albabunaj ya rika dafawa yana shansa kamar shayi. In sha Allahu wannan zai wanke masa hantarsa, kuma zai warkar da abinda ke damunsa da izinin Allah.
7. ZUBAR JINI : Matar da take fama da matsalar tsananin zubar jini ba tare da ka'ida ba, ta nemi Man Albabunaj ko furensa ta rika shansa acikin Shayi. in sha Allahu jinin zai dauke, kuma Hailarta zata daidaita.
8. GYARAN FATA: Man Albabunaj yana gyara fatar jikin Dan Adam idan ana shafashi. yana kawar da Black Spot, ko tabon Quraje ko rauni idan ana shafawa kullum.
9. KUMBURI: Man Albabunaj yana maganin kumburin jikin Dan Adam idan ana shansa kuma ana shafawa.
NOTE: Man Albabunaj kala uku ne wanda aka fi samu anan NIGERIA. akwai mai araha wanda sukeyi anan Nigeria. Akwai kuma wanda wanda ake kawoshi daga Egypt. akwai kuma na kampanin HEMANI.
Na kampanin Hemani shine mafi kyau amma yafi tsada. daga shi sai Dan Misra shima yana da kyau. Amma wannan Dan Nigeria din gaskiya bamu da tabbas akansa.
Wadannan guda biyun masu kyau din ana iya samunsu anan ZAUREN FIQHU ko kuma sauran cibiyoyin kiwon lafiyar musulunci mafi kusa. Wanda yake bukatar magunguna daga zauren fiqhu, kamar irin su MUHRIKUL JINNI, ALMUJARRAB, ALMUMTAZ (Na matan aure), Ingantaccen garin Hulba, Garin Habbatul Barakah, Man Zaitun, Man Hulba, Man Habbatus sauda na kampanin Hemani, Man Albabunaj, Man Jirjeer, Hayaki, Gubar Shaitanu, etc... Muna iya aika ma Mutum zuwa garin da yake. A Nigeria ko Nijar. A tuntubi BABANGIDA akan wannan lambar 08163621213