A Lokacin Da Uwan Gwamnan Kano Dominic Oneya Ta Rasu Bayan Tawagar Gwamna Sunje Can Garinsu Sun Dawo Sai Suka Wuce Fadar Sarki Kano Domin Mika Gaisuwa
Bayan Sun Isah Sun Gaida Sarki Zasu Tafi Sai Mutum Daya Cikin Tawagar Ya Bukaci Ayima Uwan Gwamna Addu'a Sai Sarki Ya Harari Dan Masani Yace Ayi Mata Addu'a
Sai Dan Masani Yayi Gyaran Murya Yace Eahm Eahm A Karanta Mata DAN MALIYO MALIYO Kafa Goma .
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh.
Don Allah Yakai Dan Uwah Maika Fahimta A Wannan Labari Shin Tsabar Iya Zamantakewa Ne Irin Na Mutanenda
Ko Kuma Rashin Cancantane Yasa Dan Masani Yace A Karanta Mata Dan MALIYO MALIYO
Komadai Maika Fahimta Muna Bukatar Karin Haske Ga Duk Wanda Yaga Wannan Labari Kuma Ya Karanta Ya Fahimta .