Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin
ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa
zuma, ya cire takalmashi tre ddora
kafafuwanshi akan dan teburin da aka aje
don dora abinci ko kofi. Tazo takwashe
tkalman tkaisu kusa da kofar fita tyi musu
ajiya mai kyau, sannan tadauko dan twul
tshare kasar gurin. Ykalleta, yi hkuri nshigo
miki dki datakalmi ko? Tce bkomai aranshi
yce nsaba shiga dakin bishira da tkalmi.
Yjanyo ledar dya shigo da ita tre dcewa
ummana tki aiko miki da abinci ko? Tace, kyi
mta mgnane? Ya ciro take away din yasiyo
mata, zo kici, ai dole ta bmu na dare, zan
jene in tsaya mata. Ummi tdubeshi, anty
bishira fa ka bata nata ne? Yyi mta banza,
tduba ledar tga guda daya gakuma wnda
yciro mata. In kaima anti bishira? Ydaka mta
tsawa tre dharararta, ke! Ban aike kiba,
tatsaya tna kallonshi, meye ruwanki da
mtata, kin fini snin meye kamata nayi
kenan? Yja dogon tsaki tare djanyo jakar dta
dora mishi akan gado, jikin ummi yyi sanyi.
Ta tuna damaganar da umma acikin nasihar
dta mta, kda kizama dga cikin mtan dsuke
btawa mzajensu rai. Hakan yna sawa miji
yatsani matarsa, kiyi tka tsantsan kinsan hlin
abba yna dsaurin fushi. Dsauri ummi
tasulalo dga kujera. Don Allah kyi hkuri ya
abba, ban san zakaji haushi ba. Ydubeta
fuska daure, hwaye ygni sun cika idonta
yace, kda ki sake hawayen nansu zubo, tsa
ytsunta tdanna idnunta, tshi ki zauna ki
dauki abinci kici. Tzauna tarike abincin tkasa
ci. Ykalleta suka hda ido cikin ido, tariga shi
mgna kayi hkuri Yaya Abba, tausayinta
ykamashi amma sai ydake. Bnason kisake
mgna akan abinda yshafi mtata kinji ko? Da
sauri tce, bzan kra ba. Yyi dan murmushi ci
abincinki. Tasauke wta irin ajiyar zuciyar
dhar ya klleta da ido ya tmbayeta lpy? Dabaki
tfurta lpy lau, yce ci abincinki. Ummi tdauki
abinci tn ci, jefi-jefi tna kallonshi, shi kuma
yna ta kokarin kunna laptop, don ymantar
da ita. Yce, kinsan menene wannan? Ta a'a
yace computer ce, agurin aikinmu aka rba
mna. Ummi tace, kyauta? Yce A'a za'aringa
cirewa acikin albashinmu, mtso kigani. Tdan
mtsa inda zta iya kallowa, ykunna yna nuna
mta abubuwa, yce ai nsan ki zaki iya
sarrafata, tce wai, bazan iya ba Yaya Abba.
Yce, nima sai nshiga mkarnta akwai tnan
cikin gri zan shiga nyi diploma, salis shi tuni
yyi. Ummi tce amma gshi ynzun mkana
sarrafata, yce ina dan hwa ta office dinmu ai
tce tayi kyau Allah ysa albarka yce amin.
Ykashe komai ydauki take away din ynaci.
Sannan yce, bri infita. Tdube shi itakam bta
son yfita don umma tce mta tzama mai tsare
mijinta dga zaman majalisa koyawo. Indai
ba mkarnta yke zuwa ba, yma ztayi thana shi
fita tatambayi knta, tdube shi cikin tausasa
murya. Ya Abba hka zka fito bkayi wnka ba?
Tmike gruwa nan nadiba bari inkai mka,
shima ymike. Sai anjima zanyi ummi, ynzun
shago nke sn zuwa. Akwai wsu dinkuna da
za a amsa yau ina son ingako yaran sun
gama snnan inson in yanka wsu dunkunan
ciki har dnaki, koda yke saina gwada ma
tukunna. Tce, tokadan huta mana ynzun
faka dawo, ygane bta son yfita ne, don hk
yce kda kidamu dg shago ba inda zanje. Har
bkin kofa tarako shi tarike labule, to sai
kdawo, yce to, ynzun mbai kalli inda bishira
tke ba, yyi wje. Datsaki traka shi tre dcewa,
girma dai yfadi warwas, murmushi yyi mai
sauti yfice abinshi. Ita kuwa sai thau zntuka,
kinibibi a auran mka miji sannan a nuna anfi
ka sonshi, yrinya lokaci nabaki. Ummi dai sai
tkaro kofarta, koda dre abinci daidai cikinta
bishira tyi taci tba 'yarta shiko Abba bai
shigo gidan basai bayan sallar isha'i. Byan
yje sun sha dirama da umma, tce itafa bta yi
abinci dsuba, yce umma gskiya toki bmu na
babanmu. Tyi driya, kasan abin dakake fada
kuwa abba? Inbaku abincin mijina? Ai kuwa
bkwaci ba. Tsohuwa tace, kai ina mtarka ita
bazata dafa fa? Kodon tsoronta fakakeji ko?
Abba yce eh bazata dafa ba ina ruwanki ke
tsohuwa kin cika sa ido. Tce, nasa din, ai
gskiyane kowa ysn uwargida ke yin girki
harsati guda. Abba yce, to mu tsarinmu bhka
bne, tkwashe da driya. Bwani tsarinku
bhaka bne kila ma kinyin girkin tyi, yce oho
dai bza kiji bdai, tce jeka intayi tsami mji.
Umma dke tsheka driya tce, abbana zoka
dauka gashi nan yce, yauwa ummana
mungode, tce abba bka shiga gidan nanne?
Yce wai gurin umman bashir? Tce eh, yce
ina zuwa mna, tce todon Allah kadinga
shiga, nan yyi musu sallama ytafi. Lokacin
dya shigo gidan dindim! Sai daya tda injin,
aranshi cewa yake yi lallai mta dakíshi,
jimatar dko darana tada inji tke yi amma
ynzun don kda wtan tga hske ko tji iskar
fanka shine taki tadawa.
Please like Us On
FacebookFollow us on
Twitter