Wannan trick yana work yadda ya kamata nasamesi a layina kuma yayi aiki yadda ya kamata to ka gwada saarka.
Ka siyo sabon sim card na mtn batare da ka chanja tsariba sai ka tura sakon 300H to 131 zasu ,ma replayt da sun baka ko kuma basu bakaba.
Domin check na datar dannan *131*4#
Allah yabada saa....