Ada sanin kowane ba'a iya sama waka Photo dole sai anje wajen masu computer
Amma yanzu insha Allah a karkashin kulawar wannan site mun samo muku sabuwar hanya tayin wannan Aiki akan wayoyinku
tu daka kan x2 c1 c2 c3 e5 da sauransu Kuyi Download na wannan Aplication Gashi kamar Hak
Mp3 Tag Editor
Bayan kayi Download dinsa saika budeshi Amma kafinka budeshi ka tabbatar memory n kan wayarka bashida waqoqi sosai ..
Domin Gaskia Zaifi Maka Dadi Da Kuma Sauki Sosai Yayin Da Kake Danna YES ..
Domin daka bude kawai zai fara tambayar kane kana danna YES harsai kaga ya daina tambayarka Sannan Zaka Samu Damar Fara Amfani Da Application Din ..
Bayan Sun Gama Tambayarka Zakaga Sun Nunoma Duka Wakokinda Suke Cikin Memory nka Saika Zabi Duk Wakarda Kakeson Ka Sanya Mata Hoton Saika Tsaya Akanta
Wato Dadi wakar Saika Danna OPTION Zakaga Sun Nunoma Wurare Kamar Haka
play
rename
tag editor
Search
Delete
To Kawai Inkaga Haka Saika Danna inda rubuta Tag Editor Zai Bude Maka Wani Wuri Daya Bude Zakaga Anrubuta ADD COVER to Saika Danna Zai Kaika Zuwa Cikin Memory nka Saika Zabo Hotonda Kakeson Kasa ..
Saika Danna OK Zasu Tambayeka Sau Biyu Saika Danna YES duka Insun Tambayeka Bayannan
Zasu Dawo Dakai Cikin Application Din Daka Memory nka Wato Alamun Hoton Dakasa Yana Ready Kawai Inkaga Haka Saika Danna SAVE Wanda Zakaga Sunrubutama A Tsakiya Wurinda Ake Danna OK kawai saika danna ..
Zasu Cigaba Da Tambayarka Tayita Danna YES Da Tagama Tag Zakaji Wayartaka Tayi Wani Dan Kara Ta Rubutama Your Mp3 Tag Have been Successfully ..
Shikenan Haka Zakayita Bi A Hankali Kana Sawa Ko Nawa Kakeson Kasa ..
Allah Yasa Mu Dace Ameen .
Written By Faisalco Inkanada tambaya zaka iyayi Ajiye comment dinka Anan .
Source arewayouths.com