Bayan nashiga daki Nakasa rintsawa saboda
yarinyar tana da kyau sosai
Misalin 1:00am Natashi dan in tabbatar da
yarinyar tayi bacci kuwa
Ina tura kofa a hankali sainaga yarinyar ta mike
Tayi wata uwar mika Nantake hankalina ya tashi
zuciyata ta dunga buga zuciyata na rayaman da
naje na aiwatar da abinda abinda zuciyata take
so
Ina kara kallonta Kirjinnan acike Kai yarinyar komi
yaji
dan komi akwai Wow narintse ido nafita ta Muka
hada ido
Sai tace mani don Allah inane bandakin gidannan
Sai nayi mata nuni da hannuna cikin kasala nace
mata gaya can
Saita fice aguje
daga inda nake Inajin sautin karar fitar fitsarinta
Nayi wata doguwar ajiyar zuciya
Natafi dakina Naje nakwanta Inajin karar kulle
marfin kofarta
Amma duk da haka zuciyata tana rayaman dane
natun karata idan yaso bayan nabiya bukatata
saina Koreta daga gidan Haka nadunga tunani
har saida bacci ya Dauke ni
Asuba nayi Na falka nayi Wanka nayi alwala
natafi Masallacikin dake jikin gidana
Bayan nayi sallar Saina fara tunanin yarinyar Har
nasamu danyi Lazimi na
lokacin da zanshigo gida gari ya soma wayewa
Ina Shiga Nayi sallama shuru azatona tatashi ne
shiyasa nayi sallama
Ina tura dakin da take Sai naganta tayi wawan
kwanciya
Nayi ajiyar zuciya Bansan sanda nasume a tsaye
ba
Sai nayi tunanin In tasheta
Ina waigawa gefen gadon sainaga
Ashe wandon dana bata Cireshi tayi dazata
kwanata
Rigace kawai ajikinta Kai hankalina fa yayi mugun
tashi
Saina dan ta6eta habawa sainaji Kamar anyi man
Shokin Najabaya da gudu
Bugun kofar danayi ne yasa ta falka
Saina fara Susa keya tare da soso gefen kunne na
Banbari tayi magana ba Sai Nace mata
dama naga baki tashi bane shiyasa Nazo
Intashe ki
Sai nafita
Nakira waya a gidan mu akawo man Abinci
Ina zaune a falon Saiga kanina Abubakar ya shigo
falon tare da kula a hanninshi Sai yagaishe ni
alla alla nake yafita kada yarinyar tafito yaganta
yaje yace Ai nafara kawo 'yan mata
Harya fita bata fito ba
Ina lekawa naga tanasa wando Sai natambayeta
Kinyi sallah kuwa?
Tayi shuru Tabini da ido Ananne nafahimci cewa
bamusulma bace
Saina Ce kizo kici Abinci tabini da kallo
Saina fita
Tazo tana cin abinci danni sai wajen 10:00am
nake breakfast dina
Bayan tagama sai nazo nazauna kusa da ita
nazauna Sai Nafara
tambayarta
Me sunanki Sai tace " Sunana Manasa
Ni 'yar garin gombe ce Nashigo garinnan ne Don
naga kawata
Ina zuwa gidanta saita Nakirata a waya nace
mata gani nazo gidanta amma gidan Da kwado
Sai shine tace man nayi hakuri Ankwantar da
Mom dintane a Kaduna Shine tatafi Mantawa
tayine bata kirani a waya ba
Saboda halin da mamatan take ciki,
Shine nace mata kada ta damu Zanje gidan wata
kawata ne In kwana acan da safe In koma gombe
Inakan hanya bansamu dan aca6an dazai kaini
gidan kawata ba Shine
nahadu da Mutanen dakaga suna Mani kokarin
yimin fyade
Nagode da katai make ni
Sai nace mata Ina kayan da kika zo dashi?
Sai tace nasaki jakkata da wayata lokacin da
nake gudu
Sai nace mata Karki damu Kizo muje in siya maki
kayan koda kala biyu ne
Kinga gobe Da safe Sai nakaiki har garin gombe
Sai tace to nagode
Kai maye sunanka?
Nace Sunana Baffa
Batasan Nanemi data kara kwanane Don nima
Nasamu Damar ai watar da Abinda keyawo cikin
zuciyata
Saboda yarinyar tana da komi namata
Idan tazo gunka dole kayi ,,,,,,,