Rahotannin da muke samu yanzu na cewa, wani bam ya fashe a kasuwar Damaturu, inda ya hallaka mutane da dama tare da jikkata wasu.
"Bam din ya fashe ne a cikin kasuwa a babban birnin jihar Yobe, Damaturu inda ya hallaka mutane kuma raunata wasu" — inji wani wakilin mu a garin na Damaturu
Ku kasance tare damu dan jin halin da duniya ke ciki.. 1arewa.com