ido nabude nasake budewa INA kallon ikon Allah anty salma kuwa suma tayi nan kawai mukaji yayi wata magana saiga keji irin wanda ake saka tsuntsaye yafito ankada anty salma mukuma sai janmu ake muna tafiya.
Abinda yafi tayar mani da hankali shine yadda maza ke saduwa da mata akan hanya kuma tsirara matane kwance ko ina kan abubuwa masu taushi da matsahi masu kyau ga yayan itatuwa kusa da su amma matan tsirara suke ko wacce tana shafar alaurarta da zarar namiji yabiyo idan tamashi sai ya auka mata haka suketayi ni runtse idanuna nayi INA addu tare da ambaton Allah INA na tambayi kaina ina ne nan ai kuwa nan kuka yadawo mani sabo amma mutunnen juyowa kawai yayi yayi watamagana saiga salatef yarufe bakina.
anty khadeeja kuwa sai kukan zuci da nadama take duk mun fita hayyacin mu haka mukayita tafiya inda muka kai wani guri mai masifar girma ga dawaki harda masu fika fikai farare tas maza ne kawai gurin ke koyon fada kowa da takobinshi yana sarar dan uwanshi abinda yabani mamaki shine da ansari mutun saikaga ya taba gurin sai ciwon ya bace kamar baa sareshiba hmmmm
babbar magana nace cikin raina kenan basu mutuwa shinwai nan inane badai lahiraceba dan kuwa lahira baa zina kuma baa tsafi nanan natuna karshen kalaman matannan da takecewa zan turaku wata duniya ta dabam
kutafi BIRNIN MATSAFA""""" dam gabana ya fadi INA maimaita sunan a zuciyata Nan muka isa wani bangare wanda naso ace nim nayi irin na anty salma wato insuma da irin halittarda nagani narasa gane menene shin dabbace mutunne tauntsu oho sai wani yawu suke fitarwa mai yauki gasu da kazanta tuni amai ya taso mun ga bakina kulle aikuwa dana yunkuroshi saiga abunda aka rufemani baki dashi kasa take nadinga kwarara aman.
Su kuwa halittar sai hauka suke sun cizon junan su INA gamawa muka ci gaba da tafiya baa jimaba itama anty khadeeja tafara nata aman take ta zube itama takasa tafiya cikin inda yasa anty salma itama ya sakata.
Haka muka cigaba da tafiya ga yunwa ga gajiya ga kallon abubuwan mamaki Nan muka kai wani tafkeken gini wanda ni ko a film bantaba ganin irinshiba domin baka iya hango karshenshi gashi kuma duk gold ne ajikinshi shiba samaba shiba kasa ba wata sanda muka hau ta tashi sama ta kaimu daidai kofa abin mamaki tsuntsaye ne keta waka kofar ita ta bude kanta muna shiga ta kulle Nan wani sabon kallo ya tashi dan kuwa guren kyanshi har ya wuce misali ga kamshi mai dadin gaske matane kyawawa kowace tana aikinta amma da tsafi
muna kallonsu suna kallonmu har muka wuce babu abinda ni ke tasuwa mani da hankali irin zinarda suke a fili ga alamu wadannan mutanen ko aure basayi kottara yasamune, hmmm
Allah yasa mudace bamu yi tafiya mai nisaba sai gamu kusa ga wani kogi ruwanshi fresh ne sosai ga wasu fure masu kyau acikinshi abinda yabani tsaoro shine flowers din suketa gyaran kansu inda yayi yawa su rage ni runtse idanuna nayi dan tsoro sai gashi naji antabani koda nazabura nabude ido ina salati naga flower ce ta debo wani bangare nata mai kyau tabani cikin ikon Allah kuma sai na amsa INA amsawa sai ga hannu na da kunshi mai kyau na zanen fulawa nan nakara tsaorata inata gugan hannuwana amma abin yaki fita dole na hakura.
Da haka har muka isa wani katafaren gini shima wanda yafima na farko kyau ga kaya irin na sarakuna dawaki masu yawa kuma farare sai faman wanka sukewa kansu tab mamaki sai gamu cikin wani kasaitaccen guri wanda naba sunan falo ga wani mutun mai kyan gaske da kayan wadanda bantaba ganin irinsuba yana saman wata kayatattar kujera mai kyau mutunen dattijone amma dagani hutu ya ratsashi da kyau gefenshi kuwa wata kyakykyawar matace itama cikin shiga mai kyau ga kayan fruits kusa dasu kuma su fruit din kowane kusada iccenshi yake
wasu kuma cikin kwanoni na gold suke ciki da sun kare sai su sake zuba kansu hmmmmm"""""" gamutane kewaye da su mata da maza saura kuma nacan na sana arsu dana fi tsana wato zina.
muna isa gabansu mutunnen ya kwancemu muka zube kasa saigashi yazo kusada anty salma yana tabata sai gata ta farka ai kuwa tana farkawa tafa ra zare idanu tana kuka tana fizge fizge nan suka dauki dariya anty salma ke fadin ina ne muke wai dan Allah nashiga uku ina kika kawomune kigayaman cikin daga murya take maganar take mutunnenda yakawao mu ya daka mata tsawa aikuwa ta nutsu mu dama zuciyarmu ta bushe