suka hada kafada gaisuwa irintasu ta manyan yara.Hamza yace"yane Bilal?yace wannan hot chick dinna biyo take kwafsani.Mussadik yayi dariya yace ke kinji keyakebi"tace mutafi mussa kasan muna da aikinyi,Mussadik yace ke,sai tawuce tabarsu a nan.Bilal yace Mazaa nagode fa,Mussadik yayi dariya yace bakomai.Bayan antashi makaranta kamar yadda suka saba suka biya suka siyo ice crem,suna tafiya sunasha,suna cikin tafiya,Jameela ta fisge ta hannun mussadik,yace bani baga takiba,sai ta mikomai tata tace"kasha tawa nasha taka.Yadubeta yace hm ai ni bana shan ragowar wani in ba mom dinaba.Tai mai wani kallo tace har ni?yace e mana kewacece.Shi da wasa yakeyi amma ita abin yabata haushi,sai tace kyamata kakeyi kenan?daya fuskanci ranta ya baci sai yace a'a to bani.Ya karbi tata yana cikinsha ta kuma fusgewa tasa bakinta tash ta mika mai sai ya fusge duk guda biyun yasha wannan yasha waccan,ta sheke da dariya,ta karbi daya ta cigaba dasha.Bayan sunje kowa zai shiga gida sai tabashi wata ta karda tace"karka karanta sai zakayu bacci"yace meye tace sai ka duba yace "i hope it is'nt a magic?Tace no it is not,but zaka gani wat so eva it is. Dare nayi bayan Mussadik ya danyi nazari zai kwanta sai ya dakko takardar da Jameela tabashi yana budewa Aminci agareka. Bayan sallama irin ta addinin islama,dafatan zaka kwanta lafiya?kafin ka kwanta inaso kasani cewa a kullum a irin wannan lokaci idannazo kwanciya babu wanda nake gani azuciyata sai kai.Tun abin na shigata a hankali,amma ayanzu na nutse cikin kogin so da kaunarka.Idan na cigaba da boye sonka hakan zaisa nashiga wani hali.Nasan kaima kana jin abin da nakeji a zuciyata aduk lokacin da muke tare.Zanso jin amsarka da gaggawa. Mai kaunarka a ko da yaushe Jameela sulaiman. Yana gama karantawa yayi wani murmushi,yace"Hm gaskiyane ina ji kamar yadda kikeji amma nafiki ji,yamaida fulo ya kwanta. Gari nawayewa sukai samma ko suka kama hanyar makaranta,suna aji kallon kallo kawai suke a tsakaninsu.Suna dawowa gida zasu rabu ya zaro wata takarda yace"gashi,tasa hannu ta karba,tayiwa takardar wani kiss.yace karki karanta sai zakiyi barci tace to ta shige gida. Dare nayi bayan ta gama nazari zata kwanta ta dakko takardar nan ta bude. AMINCI A GAREKI Bayan sallama irin ta sunnah,da fatan kina lfy? Zuciya ta ta dade da bawa bakina wannan sakon zuwa gareki amma bakin yayi hainci,bai isarda sakonta zuwa garekiba,wata kila saboda kwarjinin da Allah s.w.a yayi mikine yasa.kisani zuciyata tana jin abinda taki takeji.sai dai zuciyata tacea sanardataki tafita jin shauki da karsashin so. Naki har abada mussadeek Yusuf kipa Dadi ya kasheta,azuciyarta tace kai kunjishi daya fini jin abin danake ji da shi zai fara sanar dani. Soyayyarsu suketa bugawa danya danya,gunin sha'awa,dukkansu babu wanda mahaifiyarsa bata saniba,domin mom din Jameela ta dauki Hamza kamar dan cikinta saboda irin son da taga Jameela tanai mai.Kow yasansu tare,a gari ko a makaranta,soyayyarsu tana bawa kowa sha'awa.Suna zuwa ss3 aka bawa mussadik Head boy ita kuma Head girl,abun ya burge kowa dominko sun cab canta. Suna fara WAEC,suka fara tunanin ya za'ayi su sami university daya.Bayan result ya futo sai Allah ya jarabci mussadik yasamu A a physics,chem,bio,Geo,Econs,Agric,Math,I.r.s amma yasamu D7 a English.Wannan yasa bai samu admission a wannan she karaba.Ita ko Jameela ta samu C4 duk guda taran,amma har cewa take inama itama tarasa su zauna sai badi sa shiga Jami'a tare.Mussadik har kuka yayi,amma da mom dinsa tayi mai fada tace wannan kamar yana nunawa Allah cewa bai isa yayi ikonsa akansa bane sai ya hakura ya dauki kaddara.