Sami Kyautar 1GB A Layinka Na Glo
Ba Sai Kayi Tweaking Ba.
Zaka Sami Kyautar 1GB Akan Naira Dari (N100) Kacal...
Saka Katin #100 Ko #200.
Sai Kaje Wajen Message Din Wayarka.
Sai Ka Aika Da Sakon Text Da Kalmar ' 1 ' Zuwa 8070
Zasu Cire #100 Sannan Su Baka Kyautar 1GB.
KASANI:
Yana Aiki A Ko Wacce Sim Card Kuma Ba Sai Kayi Tweaking Ba….
Kawai Kabi Wadannan Matakan In Sha Allah Zakayi Murna @ Karshe.....
source arewayouths.ml
😱😱