1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Fasaha » YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE CI MAKA KUDI

YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE CI MAKA KUDI

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 24 June 2015

Wasu aduk lokacin da suka sa kati alayinsu na MTN ana dauka musu kudi, wasu yanzu haka sun sallami layin MTN, sun canza wani, wannan halin ya biyo bayan tsarin su na MTN PLAY wanda da shi suke amfani suke zalintar al'ummar kasa, wanda irin wadannan tsarikan suna wahalar fita, wasuma sun gaji da kiran kamfani, da tuntubar masana na kusa. Wannan hanya ce da zata taimaka wajen cire tsarin MTN PLAY, shi tsarin yana kunshe da duk wani bayani da kake samu daga kamfanin MTN. Abubuwan da suke karkashin MTN PLAY sune * Labarun wasanni, ko na Club dinka da kake sport. * Labarun siyasa * Labarun yau da kullum kamar yanayin farashin kasuwa da sauransu. * Labaru na musamman, daga tashoshi kamar CNN, BBC, Aljazeera, da sauran wurare na labarai. * Labarun koyon harsuna kamar English * Da sauran abubuwa kamar karin magana. Idan ka samu kanka ga yadda zakayi ka cire wasu daga ciki. 1. CNN idan kana. Samun labaran CNN zasu rika dauka maka N50, domin tsayar wa tura UFCNN zuwa 700. 2. Idan kana samun labaran English zasu rika. Dauka maka N50 ko N100 aduk sati, domin tsayarwa tura "ULEN zuwa 700. 3. Idan kana samun labaran Chelsea FC zasu rika daukan N50 domin daka tarwa tura "UCFC zuwa 700. 4. Domin fita daga MTN Dating ka tura "STOP zuwa 44076 5. Ga wadanda suke salon Quick Facebook service, ana dauka musu N100 a wata, N25 a sati N5 kullum ka danna *510*22# domin saida shi. 6. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na "Internationl News Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO INM zuwa 4900 zasu cireka. 7. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na " Vanguard News Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO VNM " zuwa 4900 zasu cireka. 8. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Complete Sport Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO CSM" zuwa 4900 zasu cireka. 9. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na International Sport Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO ISM" zuwa 4900 zasu cireka. 10. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na City People Entertainment Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO CPM" zuwa 4900 zasu cireka. 11. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Business Day Finance Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO BDM " zuwa 4900 zasu cireka. 12. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na WOW Magazine Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO WMM" zuwa 4900 zasu cireka. 13. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Sensce Recritment Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO SRM " zuwa 4900 zasu cireka. 14. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Genevieve Magazine Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO GMM" zuwa 4900 zasu cireka. 15. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na LindaIkeji Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO LIM" zuwa 4900 zasu cireka. 16. Idan kana samun sakon MTN MTV suna dauka maka N50, domin tsayarwa tura UMTV zuwa 700 zasu daina dauka maka pls need ur comments

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:54
In Fasaha
Title : YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE CI MAKA KUDI
Description : Wasu aduk lokacin da suka sa kati alayinsu na MTN ana dauka musu kudi, wasu yanzu haka sun sallami layin MTN, sun canza wani, wannan halin y...
Rating : 5
Related Posts: Fasaha
  • Magani Mai Fasahar Dijital Zai Shigo Kasuwa
  • Twitter Ta Fidda Sabbin Kaidojin Talla
  • Abubuwan Mamaki Takwas Na Kimiyya Dasuka Faru A 2017
  • Kamfanin Apple Ya Nemi Afuwar Abokan Huldansu
  • Wani Ya Kirkiri Injin Bada Wutan Lantarki
  • Addinin Musulunci Baihana Binciken Kimiyya Ba-Hayat Al-Sindi

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE CI MAKA KUDI"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ▼  June (216)
      • CBN extends deadline for BVN registration
      • Facebook ya bude ofishin farko a Africa
      • Sojoji sun yi wa mata fyade a Sudan
      • Zurfin Ciki 1----1
      • HUKUNCIN AZUMIN WANDA YAYI MAFARKIN SADUWA
      • I don't have a house outside Nigeria - Aliko Dangote
      • Chadi ta yi wa Boko Haram luguden wuta
      • HUKUNCIN JININ HAILA MAI RIKICI
      • Carlos Tevez ya koma Boca Juniors
      • Wikki Tourists ta doke IfeanyiUbah da ci 1-0
      • Hisba ta kama mutane ‘aljannu’
      • Yadda ’yan Boko Haram suka kashe mijina suka maida...
      • Yadda muka yi azumi a kasar Switzerland
      • Tsohon shugaban Nigeria Gowon ya goyi bayan an cir...
      • An kai harin bam a Maiduguri
      • Harin kunar bakin wake ya hallaka mutane 5 a Maidu...
      • RAHOTO Kan Sabuwar Kungiya Mai Kama Da Boko Haram ...
      • HUKUNCIN SAYAR DA KAYAN ADO
      • RASHIN GAMSAR DA MATARSA
      • LABARIN WANI BARAWO
      • TANA AZUMI AMMA BATTA SALLAH
      • SALATUT–TASBEEHI DAGA ZAUREN FIQHU
      • BAI HALATTA KA RIKE KUDIN WANI
      • Buhari ya rushe hukumar zartarwar NNPC
      • MATSALAR CHANZAWAR HALITTA
      • Obama ya gayyaci Buhari zuwa Amurka
      • An yanke wa mutane 9 hukuncin kisa a Kano
      • Musulman China da aka hana azumi sun fafata da 'ya...
      • YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE CI...
      • Budurwar da ta yi Tayin Mota da Gida Na Asibiti a ...
      • Yan Boko Haram sun Halaka Mutane 42 A Biu
      • Yadda ake goge account ɗin mutumin da ya mutu a Fa...
      • Liverpool ta saya Roberto Firmino
      • Cutar Kwalara ta barke a Sudan ta Kudu
      • Buhari ya gargadi gwamnoni Akan Cuwa-Cuwa
      • What should the fasting person do and what is obli...
      • Leaving Off Fasting During Ramadhaan Due To Exams ...
      • He had Sexual Relations With his Wife During the D...
      • If a Fasting Person Masturbates, Does This Break H...
      • Using an Inhaler During for the Fasting Person
      • Bleeding from the Mouth/Nose Whilst Fasting
      • She Fasted During Her Days of Menstration
      • Fast what is upon you from missed fasts first
      • Can I kiss my wife while fasting
      • [Music] Download Autar Mata by Nura M Inuwa ft Uma...
      • CIKIN DARE Part 1
      • DUK ABINDA KAKEYI DAKATA KA KARANTA TAMBAYOYIN NAN...
      • YA KAMATA KUJI LABARIN WANNAN MATAR
      • Mata 10 Wadanda Allah Ya Tsine Musu
      • Sabuwar Gwamnatin Najeriya Zata Inganta Rayuwar Na...
      • Arsenal na daf da daukar Petr Cech
      • An umurci soji su cire shingaye a Nigeria
      • Du'a Gamai Azumi Idan Zaiyi Buda Baki.
      • Yadda Zaka Sami Kyautar 1GB A Layinka Na Glo
      • Does Masturbation Break the Fast?
      • Birnin Tsafi [Part 1]
      • President Buhari to remove oil subsidy?
      • HUKUNCIN ORAL SEX
      • TSOKACI AKAN WA'AZI DA MASU YINSA
      • United na zawarcin Ramos da Schweinsteiger
      • Juventus ta dauki Mario Mandzukic
      • Zan yi wa Buhari biyayya — Atiku
      • Bam ya hallaka mutane 20 a Maiduguri
      • Mayakan IS Sun Yi Awan Gaba Da Wasu Limaman Massal...
      • [Pictures ] President Muhammadu Buhari In His Farm
      • President Buhari Moves Into Presidential Villa
      • CIN NAMAN MUTANE DA AZUMI
      • Messi ya jajantawa Neymar bisa jan kati
      • Limamai sun soki daina ciyarwa da azumi
      • Rahmatullah Part 7
      • MAGANIN CIWON MARA
      • Dan-Maraya Jos ya rasu
      • [Tafsir] DR SANI UMAR RIJIYALLEMU
      • [Tafsir]Download Ramadan Day 1 Tafsir By Sheikh Am...
      • [Mp3 Tafsir] Download Ramadan Day 1 Tafsir By Shei...
      • [Mp3 Tafsir] Download Ramadan Day 1 BySheik Kabir ...
      • Dan Marayan Jos Is Dead
      • Kakuta ya koma Sevilla
      • Gwamnatin Bauchi ta kwato motoci 28
      • FIQHUN AZUMI DAGA ZAUREN FIQHU
      • Rahmatullah Part 6
      • SHIN AURENSU ZAI GYARU?
      • Bauchi Govt Seizes 22 Vehicles From Yuguda’s Wives
      • Rahmatullah Part 5
      • SIFFOFIN ALJANNAH
      • SHIN KOYA HALATTA MUSULMI YAYI AIKI A CHOCHI, DON ...
      • ADDU'A GAMAI AZUMI IDAN ZAIYI BUDA BAKI.
      • Sani Musa DanjaYayi Rabon Shinkafa A Kano
      • Kano Pillars ta doke Giwa FC da ci 4-1
      • [MUSIC] Download Kololuwar Fahimta By Naziru M Adam
      • A Touching Hadith About Dua During Iftar
      • Summary Of Things That Nullify A Person's Fast (sawm)
      • FIQHUN AZUMI DAGA ZAUREN FIQHU
      • NAIMAKA RANA PART 10
      • HUKUNCIN CIN NAMAN SADAKAR ALJANU
      • IYAYENTA SUN HANA TA KOMAWA WAJEN MIJINTA
      • Wani dan bindiga ya kai hari a South Carolina
      • Dangote ya dade yana sha’awar Arsenal
      • Bam ya hallaka mutane 23 a Monguno
      • Ni ma ina kaunar Nafisa — Adam Zango
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger