Wasu aduk lokacin da suka sa kati alayinsu na MTN ana dauka musu kudi, wasu yanzu haka sun sallami layin MTN, sun canza wani, wannan halin ya biyo bayan tsarin su na MTN PLAY wanda da shi suke amfani suke zalintar al'ummar kasa, wanda irin wadannan tsarikan suna wahalar fita, wasuma sun gaji da kiran kamfani, da tuntubar masana na kusa. Wannan hanya ce da zata taimaka wajen cire tsarin MTN PLAY, shi tsarin yana kunshe da duk wani bayani da kake samu daga kamfanin MTN. Abubuwan da suke karkashin MTN PLAY sune * Labarun wasanni, ko na Club dinka da kake sport. * Labarun siyasa * Labarun yau da kullum kamar yanayin farashin kasuwa da sauransu. * Labaru na musamman, daga tashoshi kamar CNN, BBC, Aljazeera, da sauran wurare na labarai. * Labarun koyon harsuna kamar English * Da sauran abubuwa kamar karin magana. Idan ka samu kanka ga yadda zakayi ka cire wasu daga ciki. 1. CNN idan kana. Samun labaran CNN zasu rika dauka maka N50, domin tsayar wa tura UFCNN zuwa 700. 2. Idan kana samun labaran English zasu rika. Dauka maka N50 ko N100 aduk sati, domin tsayarwa tura "ULEN zuwa 700. 3. Idan kana samun labaran Chelsea FC zasu rika daukan N50 domin daka tarwa tura "UCFC zuwa 700. 4. Domin fita daga MTN Dating ka tura "STOP zuwa 44076 5. Ga wadanda suke salon Quick Facebook service, ana dauka musu N100 a wata, N25 a sati N5 kullum ka danna *510*22# domin saida shi. 6. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na "Internationl News Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO INM zuwa 4900 zasu cireka. 7. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na " Vanguard News Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO VNM " zuwa 4900 zasu cireka. 8. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Complete Sport Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO CSM" zuwa 4900 zasu cireka. 9. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na International Sport Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO ISM" zuwa 4900 zasu cireka. 10. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na City People Entertainment Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO CPM" zuwa 4900 zasu cireka. 11. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Business Day Finance Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO BDM " zuwa 4900 zasu cireka. 12. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na WOW Magazine Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO WMM" zuwa 4900 zasu cireka. 13. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Sensce Recritment Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO SRM " zuwa 4900 zasu cireka. 14. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na Genevieve Magazine Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO GMM" zuwa 4900 zasu cireka. 15. Idan kana samunlabaran MTN Newspaper na LindaIkeji Monthly suna cire N120 duk sati, domin fita tura "NO LIM" zuwa 4900 zasu cireka. 16. Idan kana samun sakon MTN MTV suna dauka maka N50, domin tsayarwa tura UMTV zuwa 700 zasu daina dauka maka