Akwai wata mata alokacin manzan Allah (s.a.w)
tana sharar masallaci,
Annabi yace idan wannan matar tarasu ko wani
lokacine a gayamasa.
Lokacin da matar tarasu da daddarene, shikuma
ka'ida ta manzan Allah idan akayi sallar isha'i ya
shiga gida ba'amar sallahma, saidai a saurara xuwa
gari yawaye, sabo da yasa safiya xuwa dare duk ta
jama'ace.
:
Amma daga dare kuma xuwa asuba na matansane.
Bayan nan sai sahabbai suke cewa yaza'ayi, sai
suka yanke shawara suka sallaceta, aka kaita
kabarinta,
bayan gari yawaye sai Annabi baiga wannan mataba,
sai yayi tambaya yace tana ina.?
Sahabbai suka bashi amsa suka cemar tarasu,
manzan Allah yace mesa ba'aje aka gayamanba,
sai sahabbai sukace ai kace idan kashiga gida
kadda ama sallama.
Sai manzan Allah yace aje anunaman kabarinta na
sallaceta, aka nunawa Annabi yamata sallah irin ta
gawa, yana idarwa yace wallahi da kabari cike yake
da duhu, amma gashi adalilin sallah ta kabarin yayi
haske harda wayanda suke kusa da ita............
........
:
Allah muna rokon ka duk wanda yadauki hannunsa
yayi comment da ameen idan ka karbi rayuwar sa
kasanya haske acikin kabarinsa Ameen...
:
:
Ya Allah Kasa Mu Cika da Kyau da Imani..
:
Ya Allah kasanya Haske Akabarin mu..
:
Ka yaye mana dubun da ke cikin Kabari Alfarmar Annabi Muhammadu (S.A.W)..
: