Ai, dama hausawa na cewa hali zanen dutse, kuma alheri dankone baya faðuwa kasa banza. Inayin maganane akan, jarumi kuma mawakin wakar turanci wanda yakeda mallakin kamfuna da studio nashi nakansa, daga ji kunsan dawa nake, ina maganane akan sani Danja aminin yakubu muhd.
Ayaune 18/6/2015, Sani Danja yadawo kano, dawowar da ta zamewa wasu gwamma da akayi. Ma'ana, ba jima da wowar Sani Danja ya kama rabon buhunan shinkafa, ga marasa karfi ya rabawa jama'a da dama ciki harda wanda yayi kuka domin murna.
Yayi rabonne ashatale talen Audu Bako dake cikin garin kano.
Na zanta da wasu da suka rabauta da shinkafa.
Malam Nasiru yace wlh, yayi murna da samin wannan shinkafar, domin daman bashida ko kwaya ðaya agida.
Wani mutum maisuna Awaisu ðanjuma, har kukayi dan farinciki yace ubangiji Allah yasakawa Danja da alkairi ya kareshi daga sharrin makiya.
Munso jin ta bakin Sani Danja amma yace, shi dan Allah yayi badan atalla tashiba.
Muna kiran masu hannu da shuni na kannywood suyi koyi da sani Danja.
Title :
Sani Musa DanjaYayi Rabon Shinkafa A Kano
Description : Ai, dama hausawa na cewa hali zanen dutse, kuma alheri dankone baya faðuwa kasa banza. Inayin maganane akan, jarumi kuma mawakin wakar turan...
Rating :
5