kwance nake. ina sharar barcina kamar yanda na sabayi duk karshen sati ahankali nakejin sautin kuka wandaya sani tashi da sauri domin jin muryar ummana marikiyata.
bankula da kayan barcin dake jikinaba na nufi falonta cikin cike tunanin. meyasa ummana kuka domin ita din macece me matukar juriya da tawaukali turus naja natsaya dalilin ganin baba rungume.
da ita yana lallashinta shima kallo daya zakaimai kagane yana cikin tashin hankali.juyawanayi zan koma baba ya kirani natsaya ina sharar hawaye batare dana juyoba dafani yayi tare da cewa jeki.
lallashi ummanki ina zuwa rungumeni tayi taci gaba gaba da kukanta nikuma ina tayata saida tayi me isarta sannan tai shiru takoma lallashina.
ummana meyasameki kukan me kike umma ko naimiki laifine su yaya sadiq ne. duk kai take girgizamin alamar a a.nace ya aliyu ko kaita dagamin alamar eh.
wani kunci ya ziyarci zuciya naji kamar zan hadiyi zuciyata na mutu. cikin shagwaba nace umma kinyimin alkawarin bazaki kuma zubar maida hawayenkiba umma meyasa kina son hankalinmu yaki kwanciyane ki kara hakuri wataran sai lbr
rungumeni tayi tana samin albarka kamar yadda ta saban.
Dafarko dai sunana rahmatullahi amma amfi krana da rahma. mahaifina alhaji usman. me kudine domin ma aikacine sannan dan kasuwane. haifaffen dan garin kano ne. yanada dan uwa yayanshi da suke uwa daya uba daya suna matukar son junansu shine muke kira da baba. abbana kuwa mukan ki rashi da abba.
suna zaune unguwa daban daban.baba yanada matar aure daya hajiya zainab auransu tunna saurayi da budurwa ALLAH.ya albarkacesu da ya.ya uku duk maza babban shne Aliyu sojane yanada babban mukami yana zaune acikin Abuja saime bimishi faisal. yana. u s. a karatu sai auta sadiq.
umma irin matannanne masu ha kuri dason mutane da wuya kaga bacin ranta
wajan abba kuwa nikadaice diyarshi bansan mahaifiyataba domin wajan haihuwata Allah yaimata rasuwa.
dalilin komawar rainona wajan umma. saida nai shekara goma sannan abba ya kara aure. shima sada yayan nashi ya matsa mishi bani da kanne. domin har yanzu Allah besa mamee ta haihuba.
hasalima ko batan wata bata tabayiba abba yana masifar kaunata. akwai shakuwa me tsanani. tsakaninmu abinda nakeso shiyakemin haka. mamee tana sona tana kaunar zama dani amma ko zuwa gidan nayi bana kwana sabida sabon da nayi da ummana.
haka yayyena biyu ya faisal daya sadiq kowa nannan yake dani amma banda. yaya Aliyu be tabayimin. dariyaba. By #MBG