TUN WASHE GARI YAGAMA zabar irin kayan da shakira yakeso taganshi dashi yau badan ma yin aikin rufin yazamar masa doleba sabida idan baiyiba bazasu samu nasakawa abakin salatiba daga shi har mahaifiyarsa dabazai je gurin aikinba kokuma idanma yaje to saidai ya tsaya agefe sabida sabin kayan dayasaka karsu baci.
:
Abindaya kudurta aransa shine kawai yaje gurin aikin tunda dai ai masoyiyartasamatasaba ganinsa acikin wannan halin danhaka yacire duk wata kunya suka shirya shida abokinsa sale suka tafi gurin aikin.
:
Hakika dantala sai ayanzu yasan tbbs yakamu dason shakira marar misaltuwa dan akalla sau biyar kafin su shakira suzo motarsu tanayimasa gizon zuwansu wani lokacin ma musamman lokacin da suka kusa zuwa saikaga yadaga kansa yanata kalle kalle kawai zuwansu yakeson yagani.
:
Aikuwa biyar da yan mintuna saigasu shakira yauma kamar kullum acikin kyakykyawar kwalliyarsu sukazo 'yan mata biyu sannan suka fito daga motan atare lokaci guda dantala da shakira suka hada ido maimakon kowannensu yakauda kansa kawai kamar yadda sukeyi abaya sai kowa yajehowa dan uwansa murmushi mai aminci sannan suka kautar da kawunansu.
:
Akaida indai shakira tazo bawa dantala kudin aikinsu bayan sun gaysa da 'yan aikin to dantalanne yake tsugnawa amma wannan karon atare suka tsugunnawa juna sannan suka hada idanu kowannensu yajehowa dan uwansa murmushi nabiyu.
Sannan cikin nutsuwa shakiran tajuya suka nufi hanyar mota zasu tafi,
dantala nakarbar kudin yamikama sale sannan yai masa magana daidai kunnensa yace kanaganin nabita kuwa ba matsala?
Salen yace eh mana karfa kuma kayadda kasare dan Allah.
Salen yace karka damu in Allah yayarda bazan baka kunyaba.
Kafin yaje tuni zahra tadade da shiga motar ita kuma shakira tana kokarin bude motar duk dacewa taga lokacin da dantalan yataho gunta kuma tasan cewa babu musu tbbs gunta yaxo amma sabida iya riko saita kanne kamar batama ganshiba.
:
Malama shakira in babu damuwa zanso naganki plss.
Murmushi tayi wanda kodayaushe yake kara haskaka hasken fiskarta sannan taleko cikin motar tacewa zahra.
Zahra dan Allah minty 2
zahra tadan bata rai tace minti 2 dai kikace dan haka kada ki kara inbahakaba zanyi tapiata.
Shakiran tay murmushi.
Acan gefe yatsaya zuciyarsa na dukan uku uku wai ta inama zai farane yana cikin tunananine yaji sallamarta a kunnansa nan take komai nasa ya katse.
Yajuyo suka hada idanu sannan yai karfin halin cewa-
godiya marar adadi gamace mai aminci da karamci wacce takarbi sakona da aminci.
Shakira tay murmushi hakika taji dadin kalamansa sosai.
Sannan takalleshi tace aikaine abin godiya domin duk wanda yafurtamaka cewa yana kaunarka arayuwarka ai inaga baka da wani masoyi aduniya bayanshi ko.
Dantala yace hakane sannan yace hakika nayi farin ciki matuka dakika karbi sakona babu abinda zance saidai fatan dorewa sannan natsaya anan gabankine danna kara jaddada miki soyayyata.
Shakira hakika dagaske nake inasonki kuma ina kaunarki har cikin zuciyata.
Sabida shaukin dajin dadin kalaman dantala saida hawaye suka subucewa shakira.
Sannan tace haka nima dantala inasonka kuma ina kaunarka har cikin zuciyata.
Wayar shakirance tayi ringin ita takatsemusu hirar tasu sannan shakiran tadauka hello zahra.
:
Kinga dan Allah kizo mutafi nifa nagaji plss
shakira tace karki damu ganinan zuwa dan Allah
Sannan tadubi dan talan tace to kawata tanajira kuma kaga lokaci yana kurewa.
Numban wayan juna suka karba tareda yiwa junansu alkawarin son junansu da aure ba ason ransuba sabida babu lokaci haka suka hakura da hirar dan idan da son samunema sukwana sunayi basuki hakanba.
:
Sannan shakiran tacemasa idan babu damuwa inason kadunga zuwa gidanmu munayin hira cikin aminci ba ananba.
Dan talan yai shiru sannan yace kinaganin ba matsala.
Tace karka damu babu komai insha Allahu sabida dagayau bazaka kara ganina ananba zuwana yakare.
Yadago kai tareda mamaki yace a a meyai zafi haka kuma. Shakira?
:
Shakira tai murmushi tace dama wan wani abu nake zuwa kuma Allah ya mallakaminshi yanzu danhaka bana bukatar naci gaba da wahalar dakaina.
Dantalan yai murmushi sannan yace toshikenan karki damu in Allah yayarda gobe zanzo.
Tace nagode sainaganka.
Sannan sukayi sallama dajuna shakiran tashiga mota suka tafi.
:
Mamaki yakama dantala lokacin dasukai sallama da shakira ya waiwayo yaga dayawa daga cikin masu aikin suntsaya ashe kallonsu sukeyi dukda cewa sundade da raba kudin amma sun tsaya sun sakamusu namujiya.
Ransa asake yakaraso wajen yadubi sale yace saimu tafi gidako.
Wani maidan shishshigi acikinsu ana kiransa da danjuma yacewa dantala.
Inbanda abinka dantala maiyakaika kula wadannan yayan manyan mutanen?
:
Dantala yadaga masa hannu sannan yakalleshi yace ganinai zan iya shiyasa sannan yakama hannun sale suka kama hanyar gida.
:
Zan ci gaba gobe insha Allah
yi cmmnt dan nuna ra ayinku 100 Like 200 Comment.
:
Kuna Jin dadin Labarin Nan kuwa..?
:
Eh
:
A'a