1-Mata masu tsaga fuskokinsu
-
2-Mata masu aske gashin ido
-
3-Mata masu kankare hakori (hushirya)
-
4-Mai karin gashi da wadda ake karamata gashin
-
5-Matar da mijinta yayi fushi da ita
-
6-Mata masu shigar maza
-
7-Mata masu yawan ziyartar kabur-bura (makabarta)
-
8-Mata masu kururuwa akan mamaci
-
9-Mata masu auren kashe wuta
-
10-Mata masu bayyana tsiraicinsu.
:
kadaku manta TSINUWA itace nisanta daga rahamar Allah!
: ""
:
Manzon Allah saw yace: 'Yaku taron mata!! kuyi sadaqa, kuma ku yawaita neman gafara(istigfari) domin lallai ni naganku mafiya yawan 'yan wuta." [muslim ne ya rawaito shi]
:
Ubangiji ya Allah ka shiryemu dan girma da Darajar Annabi Muhammadu saw....