Yacigaba dacewa,nakasance tun yarintata duk abinda nasashi gaba bana wasa,haka yasa nake gudun soyayya,amma duk da haka bantsiraba.Ina aji uku na karamar secondary Jss 3,wata rana na dawo makaranta,sai naga wata mota ta packa a kofar gidanmu,da kaya cike,da nai kyakyawan duba sai naga ashe kusa da gidanmu ake shigar dakayan dake dauke cikin motar.Ina shiga gida sai naji ana fadin Alhji Nura ne yazo da iyalinsa daga jos.Alhji Nura ya kasance kane a wurin Alhji umar ma kocin gidanmu.Bayan kamar sati biyu aka Yaran sa,Jamila Shamsu da Saudatu a makarantamu.Muna cikin aji malamar makarantarmu ta kawo Jameela tace ga bakuwa munyi da fatan zamu karbeta hannu bibiyu,kowa ya amsa yes ma.Tace ina monitor?nace gani,tace ka nuna mata inda zata zauna,nace to.Bayan antashi makaranta,munkoma gida,nafito zantafi islamiya sai ga Jameela ta futo daga gida tana ganina tace"Lah ga monitor din ajinmu,na kalleta nayi dariya.sai abokiyar tafiyarta ummi tace"ke kinga gidansu fa kusa da namu,dama baki sanshiba?Jameela tace e ban taba ganinsaba sai a ajinmu.Ummi tayi murmushi tace ai makotan mune.Mussadik yace dasu"kar muyi latti kuwuce mutafi islamiya.Kashe gari tare suka tafi,makarantar boko.Abotarsu tai nisa har yazamo kowace makaranta tare suke zuwa.Jameela na da kokari domin ko yaushe akai tambaya a aji,takan bada gudun mawa,wannan yasa yawancin malamai idan har sukazo aji sukan kira sunanta suce"Jameela kin gane?tace e idan bata ganeba sai sun kara bayani akai har sai tace ta gane.Wannan abu yana konawa sauran matan ajin rai,da wasu daga cikin mazan.Wata rana daya daga cikin matan ta taka Jameela tana sani sai Jameela tace"Haba siyama kinaji kina takani?siyama tai mata wani kallo tace"ke banza to sai me dan nataka ragowar yaki?Jameela ta dubeta tace"mekike nufi?siyama ta doka mata harara tace"Banza nufinki bamusan cewa ke ragowar yaki bace?ba daga Jos kuka gudoba?kunzo nan shine zaki kawomana salon banza?wannan abu yayiwa jameela ciwo,dominko hawaye ne kawai ke zuba daga idanunta,ta kasa mai da martani.Ummi na zuwa ita da Mussadik sukaji abinda yake faruwa sai ummi tace"to muna fukai gudun hijira ai wajibine,in banda ku jahilaine me zaisa kutaru kuna fadin irin wannan kalamai?Mussadik nata rarashin Jameela da kyar ta daina kuka,ya tafi da ita gurin malamar ajinsu mrs Bola,ya zayyana mata duk abin da ya faru tace suje yanzu zata zo ajin.Tana zuwa cikin harshen turanci tace"duk wacce tasan da ita ake muna funcin Jameela ta futo kafin tasa monitor ya futo dasu?ta fada kamar sau uku amma babu wacce ta futo,sai tace da Mussadik yafuto dasu,yabisu duk ya futo dasu,nanda nan sai ga sirgent mike tace ya basu bulala goma goma.Akayimusu kussan dukkansu saida sukai kuka,sannan sai malamar takara dacewa"wannan makaranta bazata lamunci cin zarafin duk wani dalibiba a bisa wani,sabo da haka daga yau idan ta karajin irin wannan sai tasa ankori mutum.Bayan antashi akan hanyarsu zuwa gida Mussadik yanata bata labarai na ban dariya dan ta manta da duk abin daya faru,aiko yaci nasara domin idan kaga yadda take sheka dariya sai kai mamaki.Mussadik da Jameela sunyi shakuwar da dukkansu idan sukai nesa da juna kowa baya jin dadi,ta kaiga ko assigment tare sukeyi,takan futo su zauna a kofar gida suyita hira.Wata rana wani abokin Mussadik yace mai shifa yanason Jameela yanaso dan Allah ya hadasu,Mussadik yace to kabari atashi brek sai kazo.Anatashi brek zubairu yazo yasami Mussadik da Jameela a tsaye suna hira,sai yayi sallama suka amsa,Mussadi ya kalli Jameela yace"kinyi bako zanje indawo kafin ku gama.Tana dubansa sai ta tuna shine ya taba tsai da ita amma taki tsayawa,kafin yace komai tace"me kake bukata baka gamsu da kin tsayawar da nayi abayaba kenan ahine ka kuma biyoni?to sau rareni.bani da lokacin komai idan ba kara2 ba karka wahalar da kanka dan bazaka taba samun karbuwa agareniba.Yayi murmushi yace"haba Jameela ki daure kibani dama na bayyana miki abin dake cikin zuciyata.Tai mai wani kallo tayi tsaki tawuce.Abokinsa nicolas na karasowa yace"kai chick dinnan tanada taurinkai,har yanzu duk gayun school dinnan anrasa wanda zai iya tsarata.Zubairu yace kai banza data bani lokaci ai da sai na yanata.Tana zuwa joint dantaga Hamza amma sai taga ashe ba nan yazoba,tatafi zata koma kawai sai ga group din su castru,tana wucewa,sukace"kai ammafa chick dinnan ta hadu,sai mustapha yace"wai duk manyan yaran da suke wannan makarantar amma an rasa wanda zai iya yana wannan chick din?Abba yace wallahi kuwa.Bilal yace"karyane wacece ita kubarni ni zan iya kutsaya kawai kusa ido.Suna tsaye ya gyara zanzaronsa ya gyara tie dinsa yabita abayayana zuwa yace"Hello! ta tsaya ta dubeshi tajuya tacigaba da tafiya"ya kuma cewa"please can i have ur attention"kamar yanaiwa dutse magana yacikin binta kwatsam sai ga Mussadik tace"haba mussa ya katafi bangankaba? yace kedana barki kigama uzurinki ya kika bar gurin? tace kai bani da lokacin wannan shirmen,Bilil na karaso wa yaga mussadik yace Mazaaa Mussadik yace eh Bilalu suka tafa suka....