MTN sun zo da wani tsari mai suna GOOD MORNING NIGERIA wanda zai baiwa duk customers nata damar yin kira kyauta a kullum daga 5am zuwa 8am. An kirkiro wannan tsari ne daga ranar democratic day 29/05/20150 zuwa 29/06/2015.
GA YADDA TSARIN YAKE
=> Domin shiga wannan garabasa tura sakon text kamar haka GMN zuwa 131.
=> Daga nan yi kiran lambar mtn na tsawon minti 3 ka sami minti 30 kyauta don cigaba da wannan kiran.
Naku a koda yaushe
Engr_Basheer
Title :
Yanda Zakayi Kira Kyauta A Layin MTN Daga 5am Zuwa 8am Na Safe Kullum
Description : MTN sun zo da wani tsari mai suna GOOD MORNING NIGERIA wanda zai baiwa duk customers nata damar yin kira kyauta a kullum daga 5am zuwa 8am. ...
Rating :
5