Yan'uwa masu daraja barkan mu da sake saduwa
Ayau nazo mana da wani albishir
wanda abaya munsamu moriyarsa amma daga karshe kuma hanyoyin suka daina aiki
to Albishirin ku wannan tweek din dai da kuka sani shine yasake dawowa gareku (wato kyautar 2,15mb) da kuka sani ta hanyar amfani da wannan imei numbers 3584290620*****
sai kuyi generate na munbers 5 nakarshe, kunga ya zama 15 numbers
bayan nan sai ku tura MIFI zuwa 131 ko INFINIX zuwa 131 Allah yaba da sa'ah
Ameen