Shin Akwai Masu Amfani da Layin Airtel Domin su shiga Yanar Gizo? Tun daga Lokacin da suka Rage Kudin Tsarin Data sun a blackberry wanda ya koma 3GB Akan farashin N1,400 , sai dai Kuma Masu Afani da wayar Android basu More Irin wannan Garabasar .
Saidai Gashi a Yau wani Abokina ya turo min da sako kan cewa Zaka iya samun 2GB Akan Naira N1,500 Kacal ta hanyan dannan *435# ko kuma ka tura sako da “bbum” to 400 Wanda yakeyi akan kowani irin waya da Computer.
Wannan Tasarin yayi Gaskia ga masu Amfani da Data Mai yawa wanda zaka dan Dade Kano Mora har in ba kana yawan downloading ba.
Shin Wannan Sharin Zaiyi Min?
Eh, Zai maka Tunda yana yi Akan kowace Irin Waya da Modem
Ya Zanyi Na Fara Amfani Dashi?
Zaka Sanya Katin Naira N1,500
Sai ka danna *435# Ko kuma da Tura Message dab bbum zuwa ga 400
Zasu turo maka sako sanna su kwace N1,500 da ka saka su baka 2GB maana 2000MB