Ba Tare da Bata Lokaci ba, Ka Tabbatar da Kanada Naira goma Sha biyar a Layin ka N15 Na Etisalat
Saika Shigar da Wadannan Nambobin *620*1# sai ka kara dannan *229*3*7# sannan ka kara dannna *227*0# da Zarar ka shigar dana farko zasa turo maka da Sako(message) haka na biyu da na Uku sannan Zasu Zare Naira 15 din…