A Yaune Na sama Labarin Wata Garabasa Na Megabyte MB Wanda Layin MTN Suke badawa har zuwa 150MB Kyauta ba tare da ka saka ko kwandala ba, sai dai Bansan Ko kwanaki Nawa shi Wannan MB yakeyi ba.
Taya Zan Sami Wannan 150MB Kyauta?
* Zaka Tura sako kunshe da wannan Harufan Wanda ke cikin Jan rubutu App Zuwa ga 131 ( send App to 131)
* Bayan ka Tura Wannan Sakon Zasu Turo maka Sakonni guda biyu daya na cewa Sunga sakon kuma zasu turo da amsa nan da bada dadewa ba.
* Bayan kamar Mintina goma ko sama da Haka Zasu turo maka cewa Sun baka Kyautar MB150 Domin kayi downloading Applications da Ranka ke so. Idan Kana Neman karin bayani sai ka rubuta sunanka sannan comment dinka
Hausa24 Tana Rokonku Akan ku biyota a shafikan ta na Facebook da Twitter gayi nan Kasa.
Title :
Yadda Zaka Sama Kyautar 150mb Na Layin MTN
Description : A Yaune Na sama Labarin Wata Garabasa Na Megabyte MB Wanda Layin MTN Suke badawa har zuwa 150MB Kyauta ba tare da ka saka ko kwandala ba, sa...
Rating :
5