Sabuwar Hanyar Siyan 5mb N5 A Layin Mtn Bayan Sun Rufe Wacce Ake Siya Da Ita A Baya
Kamar yadda muka sani cewa ada can baya idan mutum yana tsarin mtn ipulse to camfanin mtn sun samar masa da wata dama ta musamman ta yadda zai iya siyan 5mb akan farashi mai sauki wato Naira N5
Ta Hanyar Danna Numbobi Kamar Haka *406*1# Inda Nan Take Zasu Cire Naira Biyar Kacal A Account Din Mutum Su Bashi 5mb Idan kuma ya cinyesu yanason ya kara siya sai ya danna *406*2# Domin fita Daga tsarin Sannan Ya Sake Danna *406*1# Domin Sake Sabunta Wasu 5mb
Amma Daga Baya Sai Canfanin Na Mtn Suka Taushe Wannan Hanya
To Alhamdulillah Yanzu Ga Wata sabuwar hanya itama mun samo muku domin ci gaba da more wannan garabasa
Amma Ga Wadanda Suke A Tsarin mtn ipules kadai zasu iya more mata kamar yadda suka saba a baya
Yanzu Domin Siyan Wadannan Mb nkawai Saiku Danna #406# Idan kuka danna zai nuno muku options saiku danna OK zakuga ya nuno muku wurin rubutu kawai sai ku danna number 5 ku danna Ok Zakuga Yana Search daya Gama zakuga sakon barka da siyan mtn 5mb N5 kuma Zasu dauki N5 ne kacal a Account dinku
Ga Sakon Kamar Haka ..
Welcome to Enhance MTN Pulse! N5 daily access fee has been deducted and you have received free 5MB data. Your access fee expires at 11.59pm on 14/02/15.
Idan Kun Cinyesu Kunasonku Sake Siyan Wasu Saiku Danna #406# ku danna ok kuyi reply da number 4 kamar yadda kukayi na siyowa kuka danna 5 to yanzu saiku danna 4 Nan Take zasuce muku sun cireku a wannan tsarin na 5mb nda kuka siya
Domin Sake Siya Kuma Saiku Sake Danna #406# Kuyi Reply da 5 ku danna Ok Zakuga Sunsake Yin Muku Sakon Barka Da Shiga Tsarin .
To Haka Zaku Rinkayi Aduk Lokacinda Kukeson Siyan Mb n ALLAH yasa mu dace Ameen Thumma Ameen .
Kirkira:- Sky G Browser
Title :
Yadda Ake Siyan 5mb N5 Ta Sabuwar Hanya A Layin Mtn Bayan Sun Toshe Tada
Description : Sabuwar Hanyar Siyan 5mb N5 A Layin Mtn Bayan Sun Rufe Wacce Ake Siya Da Ita A Baya Kamar yadda muka sani cewa ada can baya idan mutum yana...
Rating :
5