Ko Wanne Ka Tura To Insha Allahu har abada sundaina sace maka kudi kenan suna samaka kida mara Amfani
1= MTN Domin cirewa aika sakon CANCEL zuwa 4100
2= Etisalat Domin cirewa aika sakon =RBTOFF Zuwa 251
3= Glo Domin cirewa aika sakonDEREG zuwa 7728
4= Airtel Domin Cirewa Aika Sakon STOP Zuwa 791
Da Yardan Allah ko wannensu ka tura musu wannan Sako to zasu cire makashi kuma kokasa kudi bazasu taba maka ko sisiba Allah yasa mu dace Ameen
Kirkira :- Sky G Browser