Labarin da ya shigo dakin yada labarai na #1Arewa na nuna cewa Sanata Ahmad Zanna na jam’iyyar
APC daga jihar Borno ya rasu a gidansa dake birnintarayya Abuja, kwanaki kadan da dawowarsa daga
kasar Jamus inda aka duba lafiyarsa.Sanata Zanna, sanata ne mai ci kuma zababbe wanda
ya sake samun nasarar komawa kujerarsa a zaben da
ya gudana a ranar 28 ga watan Maris.
Title :
Sanata Ahmad Zanna Ya Rasu
Description : Labarin da ya shigo dakin yada labarai na #1Arewa na nuna cewa Sanata Ahmad Zanna na jam’iyyar APC daga jihar Borno ya rasu a gidansa dake...
Rating :
5