MTN Sun fito da wani tsari wanda zai bawa kwastomomin su damar shiga yanar gizo-gizo kyauta tsawon dare. Kamar yadda sakon nasu ya bayyana cewa za`a iya downloading din duk wani abu kuma komai nauyinsa. Ga yadda sakon yake.
Free internet browsing all night long every day when you spend atleast N200 during the day! Unlimited data available btw 1:00am - 5:00am. Only on MTN iPulse! Sakon ya nuna cewar sai kana mtn ipulse zaka samu garabasar kuma sai kayi amfani da N200 a ranar kafin ka more wa garabasar.Domin komawa tsarin MTN ipulse sai ka danna *406#
Naku a koda yaushe
Engr_Basheer
Title :
Sabuwar Hanyar Yin Browsing Kyauta A Layin MTN
Description : MTN Sun fito da wani tsari wanda zai bawa kwastomomin su damar shiga yanar gizo-gizo kyauta tsawon dare. Kamar yadda sakon nasu ya bayyana c...
Rating :
5