Manhajar Layin Etisalat ta fito da Wani Sabon Tsari Wanda ake kiran shi da Easylife4.0 .
Shi dai a sabon tsarin nan da Alama ba kamar sa a manhajar ETISALAT, domim ana cijin kira akan farashin 11kobo/sec Wanda zaka iya kiran kowani Layin dake cikin kasar Nigeria..
Idan kuma xuwa kashen waje ne suna cajin 20k/sec Wanda duk layin etisalat ba mai saukin shi.
Sai dai a kowace rana zasu cire maka Naira 5 domin kiran farko da zakayi amma duk da haka INA ganin ba laifi tsarin akan yanda suke da.
Taya Zan fara Amfani da wannan Tsarin
Domin sauya Layin ka xuwa wannan Tsarin zaka latsa *420*1#
Sai kayi confirming ta danna “224*3#
Bayan wannan masu am fani da layin Airtel Ku gwada danna *443*3# idan kaci sa’a zaka sama 400mb amma ba kowani Layi keyi ba
Daga Hausa24.com
Title :
Sabon Tsarin easylife4.0 na layin Etisalat da yanza zaka sama 400mb na Airtel
Description : Manhajar Layin Etisalat ta fito da Wani Sabon Tsari Wanda ake kiran shi da Easylife4.0 . Shi dai a sabon tsarin nan da Alama ba kamar sa a...
Rating :
5