Mace ko Namiji wadanda bassu samun haihuwa, ga wata Fa'ida nan mai girma daga ZAUREN FIQHU ku jarraba za'a dace insha Allahu.
1. Garin Habbatus Sauda cokali 5.
2. Garin 'ya'yan Fijil Cokali 5.
3. Garin 'Ya'yan Hulba cokali 5.
Ahadasu gaba daya agauraya sannan azuba cikin Zuma kofi guda. Arika shan cokali guda safe da yamma.
Sannan abi bayansa da kofi guda na Nonon rakumi. Insha Allahu za'a samu haihuwa.
Idan Namiji ne, koda 'Ya'yan maniyyinsa ne suka mutu, to insha Allahu Allah zai raya su.
Idan kuma Mace ce, koda tana da wasu cututtuka acikin Mahaifarta to insha Allahu zata samu waraka, kuma zata haihu.
Idan an Gwada kuma an dace, tukwici na shine ayi ma Annabi (saww) Salati babu iyaka, kuma ayi ma iyayena addu'a.
Allah yasa adace.