Rundunar sojin Najeriya sun ce sunyi nasara kashe ‘yan kungiyar Boko Haram da dama, tare da kara ceto wasu mutane 20 a dajin sambisa.rundunar ta ce mutane da ta ceto mata ne da kanana yara.
Hukumar tsaron kasar ta sanar da cewa duk da irin kalubalin da suke fuskanta wajen shiga dajin, saboda nakiyoyyin da mayakan suka bine, suna samun nasara kakabe mayakan daga dajin.
Rundunar ta kuma sanar da mutuwar sojan Najeriya daya, bisa fashewar wata nakiya,kana akwai wasu sama da goma da aka raunata. kuma tuni aka kai su wurarren sama musu lafiya.
Title :
An ceto mata da yara 20 daga dajin sambisa
Description : Rundunar sojin Najeriya sun ce sunyi nasara kashe ‘yan kungiyar Boko Haram da dama, tare da kara ceto wasu mutane 20 a dajin sambisa.runduna...
Rating :
5