1. Yana yaki da kwayoyin cututtuka masu shiga jikin 'Dan Adam. Kakkarfan Anti Biotic ne.
2. Yana maganin MIYAGUN ALJANU masu shiga jikin Mutane.
3. Yana maganin ciwon daji (Cancer) na ciki da waje.
4. Yana maganin Maruru da kuraje ko gyambo daga jikin Dan Adam.
5. Yana hana MAITA tasiri ajikin 'Dan Adam.
6. Yana maganin Gyambon ciki (ULCER) da ciwon Qoda da Appenditix.
7. Yana Zabgewa Cholesterol daga jikin Dan Adam.
8. Yana maganin Sanyin Qashi, da Zazzabin Qashi, da Kumburin Jikin Dan Adam.
9. Yana maganin ciwon Ido Musamman irin wanda ya dade bai warke ba. Idan ana digashi acikin ido yayin da za'a kwanta.
10. Yana maganin Qaikayin jiki, Kyasbee, Amosani, da sauran cututtukan fatar jikin 'Dan Adam.
Wassalatu Wassalam 'ala Rasulillah (saww).
DAGA ZAUREN FIQHU.