Mutane da dama su na samu mastala canza Imei na wayan su. Musaman yanxu da ake yayin juya Imei dan samu wasu data network suke bayarwa.
Abinda kake Bukata
- MTK Android Phone Kaman [Tecno,Itel,Gionee,Lenovo,Infinix da Innjoo dss]
- Rooting Tools kaman [Iroot,KingRoot,Frama Root] dasu zaka yi amfani dan rooting na wayan
- MobileUncle Ko EnginearMode dashi zaka canza Imei ka
Download MobileUncle
Bayan kayi Installing na MobileUncle sai kabi wanna step din
Anan sai ka danna kowani alphabet sai ka delete
Title :
Yanda Zaka Canza Imei Na Androin Zuwa Wani Waya
Description : Mutane da dama su na samu mastala canza Imei na wayan su. Musaman yanxu da ake yayin juya Imei dan samu wasu data network suke bayarwa. ...
Rating :
5