Acikin wuta Mala'iku zasu rika Kona al'aurar Mazinata, suna chakchaka musu kibiyoyin azaba irin na Jahannama...
Kunamu da Macizai suna ci gaba da cizonsu acikin al'aurarsu.. Masu jibga suna ci gaba da jibgarsu, eehu da kururuwa ba zai sa su samu wani sassauci ba..
Al'aurar Mazinata zata rika fitar da wani irin ruwa mai mugun doyi da tsananin wari.. wanda idan aka bude wannan ruwan ya kwararo cikin Lungunan Jahannama, sai kaji 'Yan wuta sun fara kururuwa suna eehu!!!
Suna bukatar azo a kwashe wannan ruwan 'doyin, saboda Azabar da take cikin 'doyin har ta zarce azabar da suke riska ahannun Mala'iku.
Wannan ruwan al'aurar Mazinata din, yana daga cikin abincin 'Yan wuta!!!!
HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKEEL!!!
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN!!!
ALLAHUMMA AJIRNA MINAN NAAAAR!!
'yan uwa mu guji zina, mu guji nuna tsaraici, mu guji zantukan batsa da dukkan abinda zai kaimu zuwa ga Zina!!!