shine wanda wata Mata taje wajen wani boka ya hada mata da Jininta na haila, da wani Mushen nama, sannan ya bata tazo tana sanya ma Mijinta acikin abincinsa wai don ta Mallakeshi.
Gaskiya wani lokacin auren Mata masu kwadayi kamar mutum yana jefa kansa cikin hatsari ne. domin kuwa zasu iya aikata kowanne irin tsafi ko asiri domin su mallakeka..
Shi dai wancan bawan Allahn da akayi masa rukyah ya amayar da wasu daga cikin Sihirin dake cikin cikinsa. kuma Allah ya warkar dashi daga Hauka-haukan da taso ta jefashi.
Mata aji tsoron Allah dai!! Arika tunawa da ranar Alqiyamah.