1. Rashin bawa saurayi kudin motar komawa gida bayan an gama hira
2. Kar6ar kudin wani saurayi ba tare da kin ba masoyin ki ba
3. Rashin yiwa masoyinki kuka kamar sau ashirin da shida saboda tunanin sa a kullum
4. Fitowa koda kofar gida ne ba tare da kin bugawa saurayin ki waya cewa zaki dan fita waje
ba
5. Rashin sayawa masoyin ki recharge card kamar na dubu daya da dari biyar a ko wane
yini
6. Rashin daukan masoyin ki zuwa shopping sau
uku a duk sati
7. Yin fito na fito da maganar saurayi, misali;
abu farine yace bakine kice a'a farine, kin tafka kuskure a fagen soyayya...