Ka gafarceni (AYS) amma fah sai na fada, ehe!!!
1. Zaka Ganshi Gajere kamar turmi.
2. Baki Wulik, Baki Sitik, Bakin kirin, Baki Dilin.
3. Ga tafkeken faso a kafa, zaka iya sa kwandala a ciki.
4. Kuma ga auri saki.
5. Baya iya dariya sai dai in
maganar ta kudice.
6. Zaka gansa da billen mage a gefen bakinsa.
7. Ga rowa domin ko zumbuli ya shafa masa lafiya.
8. Ga kwadayi da rashin wayo.
9. Da ance ga dan KANO sai su hau kallonsa.
10. Zaka ga sunsa manyan kaya amma sai su dauko takalmi mai rufi (kamvas)
da hula fesin cap susa.
ALAMOMIN GANE 'YAN MATAN ZAZZAGAWA
1. 'Yan matansu akwai son
BAKANO.
2. Da sunga mai mota kafin yace yana sonsu suke cewa suna sonshi don sunsan BAKANO ne.
3. Ga su basu iya daura xani ba, duk in suka daura sai yayi bakin aku.
4. Kuma basu iya daura dan kwali ba, maimakon su daura shi ya kalli kudu maso arewa, sai kaga sun daura ya kalli gabas ta tsakiya.
5. Ga feleke da kadibiri.
6. Ga su da son ayi masu lif a abin hawa, kasan ba'a saba ganin mato ba.
7. Mafi akasarinsu primary kadai suka kammala, scndry a talla suke Qarqarewa.
8. Ga su sun faye son kudi,
yawancin su lashe money ne.
9. Abin haushi ba farare duk
bakake ne.
10. Ga kazantar tsiya.
Sannan maza da mata, yaro da babba basu da wani abinci sama da fate.
To Allah ya kyauta
DON HAKA 'YAN UWA KU LURA DA WADANNAN SIFFOFI SOSAI SABODA TSARO.
To kanawa da sauran makobta Sai ayi hattara.!!!