Wata mace ce ta yiwa Allah tawaye ta rungumi hanyar shaidan gadan-gadan baji ba gani ta kama hanyarta na zuwa
wuta tsundum ta wajen neman mata jinsinta suna lalata da sunan kawarwa kansu sha'awa kansu da kansu suna yin madigo da junansu suna biyanwa kansu bukata ba tare da namiji ba.
Kwatsam rannan wannan mata 'yar madigo tana yawo a motarta kamar yadda ta saba don nemar abokiyar lalata a gefen wani hotel sai taga wata kyakykyawar budurwa ita kadai a tsaye cikin tufafin alfarma.
Sai nan da nan shedaniyar matar nan ranta ya biya tana son budurwar nan dake tsaye.Abinka da shedaniya ai nan da nan tasan yadda ta shawo kanta har ta yarda ta bita zuwa gida inda shigarsu keda
wuya suka ci wata liyafa data shirya sannan aka hau aikin koyarwar La' ananne shaidan inda matar ta cire dukkan tufafin jikinta da nufin budurwar nan ta tu6e nata itama don su fara.Sai matar taji kamar wani abu ya shige mata jiki ta
karkashinta sai tayi firgigif ta waigo taga ba budurwar nan amma duk jikin yayi mata wani irin nauyi sannan kasusuwan jikinta sun tottokare sannan kafafuwanta taji su a banbanqare sunki tankwasuwa gabanta kuma sa faman radadi yake mata kamar ana cinna mata wutar kyardir a wurin. Sai ta soma nishi da ihu tana cewa "kina ina?"Sai taji wata murya kamar ta fito ta karkashinta tace "ai gani
nan a jikinki na sami mazauni" Sai matar ta hakikance lalle yau fa ta dauko wadda tafi qarfinta don haka sai ta fara ihu da karfi tana kiran mutane.Haka aka zo aka isketa tsirara abin bam ba kyan
gani don duk kamar gyambo ne a gabanta yana ta doyi, sai fadi take yi "don Allah jama'a ku taimakeni ku cire mun ita a jikina zata kasheni" Nan da nan jama'a suka gane hauka ya sameta sai
aka kaita asibitin hauka aka dankara mata allurar barci mai qarfin gaske
amma ba dadewa ta farka tana ihu tana fadin har yanzu fa bata bar jikina don Allah ku cire mun ita, kuma Wallahi ba zan kara yin madigo ba na tuba Allah! Wayyyo!!!
Haka dai aka daureta tamau da sarka ana yin mata allurar barci idan ta dami mutane da ihu har aka gaji aka
sallameta bata warkeba sai da Malaman Musulunchi suka yi da gaske sannan ta
dawo hayyacinta ta tuba ta sannan ta sami waraka tayi aure tare da yin nasiha ga sauran matan da har yanzu suke
cikin irin wannan kwamachalar da suma su tuba su daina kada mummunar masifa ta fada masu wadda tafi nata don ta gane cewa ishara aka nuna mata tun anan duniya kuma don ana sonta da rabo aka
kawo mata sanadin tuba.
Madigo jaraba ce kawai daga shaidan amma Wallahi baya amfanar da komai ga mace sai cutar da rayuwarta ta wajen daukan mugayen cututtukan da sunfi kanjamau kisa don su ba ama fara binciken ciwon ba tukuna balle magani don yana kawo ru6ewar
gaban mace ya dinga yin tsutsotsi yana wari su shiga su kashe
mata mahaifa sannan yana shanye jikin mace ta qanjame ya rinqa
qonewa tana baqi tana muni tana tattarewa ta zama rududdugaggi yar tsohuwa sannan baqaqen aljanu su sami kafar shiga jikinta su gadar mata masifu daban daban marasa adadi taje
lahira kuma ta soyu rumumus idan dai har bata tuba ta daina tayi
aure tun anan duniya ba.
Ya Allah Ka shiryemu baki dayanmu Musulmai,
Title :
Labarin Wata Mace Mai Ma'digo
Description : Wata mace ce ta yiwa Allah tawaye ta rungumi hanyar shaidan gadan-gadan baji ba gani ta kama hanyarta na zuwa wuta tsundum ta wajen neman ...
Rating :
5