Atishawa wata abace mai matuqar mahimmanci dangane da rayuwar dan'adam, amma a zahiri mutuwa ce qarama.
Kamar ya ?
Don me muke yin hamdala bayan atishawa ?
Amsa anan itace:
Don addini yace muyi.
Gaskiya ne, amma awazzanka suna iya karyewa a lokacin da kayi atishawa da qarfi.
Tsaida atishawa na bakanzata yana iya tara maka jini a wuya ko akai wanda qarshensa mutum yana iya barin duniyar.
Yin atishawa da idanu a bude yana iya tsinka wasu jijiyoyin idanun.
Wasu 6angarori na jikinka sukan dena aiki a yayin atishawa.
Misali:-
1-Numfashinka yakan tsaya.
2-Ga6ar narka abinci.
3-Fitsari
4-Uwa-uba zuciya.
zuciya takan tsaya cak tadena aiki har sai angama atishawar.
Ashe idan mutum yagama lafiya sai yayi hamdala, mu kuma sai muce Allah yaji Qanka domin kayi qaramar mutuwa.
Akwai wa'azi da yawa amma bama dubawa.
Allah kasa mucika da imani.