Manchester United ta ci gaba da zama a matsayi na hudu a teburin Premier, bayan da ta doke Liverpool da ci 2-1 a Anfield ranar Lahadi. Mata ne ya fara zuwa kwallo a ragar Liverpool a minti na 14 da fara wasa, bayan da aka dawo daga hutu ya kara ta biyu, yayin da Sturridge ya farke kwallo daya a minti na 69.
An bai wa kyaftin din Liverpool Steven Gerrard wanda ya canji Lalana jan kati a sakwan 48 da ya shiga wasan, sakamakon ketar da ya yiwa Ander Herrera. United tana matakinta na hudu a teburin Premier da maki 59, yayin da Liverpool tana matsayinta na biyar da maki 54.
Title :
Man United ta doke Liverpool a Anfield
Description : Manchester United ta ci gaba da zama a matsayi na hudu a teburin Premier, bayan da ta doke Liverpool da ci 2-1 a Anfield ranar Lahadi. Mata ...
Rating :
5