Na san zaka ce "EH".
To ga wani lakani daga bakin Manzon Allah (saww). Yace:
"Duk wanda yayi alwala, kuma ya kyautata alwalar, bayan ya idar kuma sai yace "Allahummaj 'alnee Minat Tawwaabeena, Waj'alnee minal Mutatahhireena, Waj 'alnee Min Ibaadikas Swaaliheena".
Aranar Alkiyamah za'a bude masa kofofin Aljannah guda takwas.
Aduba cikin JAMI'US SAGEER.
- ZAUREN FIQHU -