Shugaban kasa Jonathan yace abinda zai
hanashi samun nasara a zabe mai zuwa
shine idan har ba a'ayi zaben ba. Amma
muddun akayi toh shine zai samu nasara.
Jonathan ya fadi hakanne a wata hira da yayi
da kamfanin talabijin na Aljazeera.
Da aka tambayeshi ko yana ganin zaici zabe,
Jonathan yace "TABBAS nine zanci zaben".
Ya kara da cewa idan har bai sami nasara ba
zai mika mulki ya koma kauyensu.
Title :
Babu abin da zai hanani cin zabe mai Zuwa -
Jonathan
Description : Shugaban kasa Jonathan yace abinda zai hanashi samun nasara a zabe mai zuwa shine idan har ba a'ayi zaben ba. Amma muddun akayi toh s...
Rating :
5