NUHU. Ya saye sabuwar mota, bayan da ‘yan fashi suka taresa, hanyar sa ta dawo wa gida, bayan kammala bikin bada kyauta na gwarzon shekara 2014, wanda MTN take shiryawa a duk shekara, ‘yan fashin sun karbe masa kadarorinsa. Wayoyi, harda motarsa kirar HONDA.Wannan itace sabuwar mota. CAMRY, 2014.
source hausa24
Title :
ALI NUHU. Ya saye sabuwar mota camry, 2014
Description : NUHU. Ya saye sabuwar mota, bayan da ‘yan fashi suka taresa, hanyar sa ta dawo wa gida, bayan kammala bikin bada kyauta na gwarzon shekara 2...
Rating :
5