.. A kwanaki baya Mataimakin Shugaban kasa Namandi Sambo ya Gargadi Mutane musaman musulmai da kar su zabi Buhari dalilin sa na fada haka shine wai dan Buhari ya Ya zabi Prof Yemi Osinbajo amasayin matai makin sa...A fadin sa wai Yemi Osinbajo ya gina coci 5000... hnmm
Toh A yau dai shi Namandi Sambo yakasa karanta fatiha dai.. yanzu haka ana ta yada video a social network wanda yake nuna yanda Shi Sambo ya gagara karanta Suratul Fatiha dai dai a lokacin da suke campaign a Zamfara da Katsina.
Wani Malami mai suna Malam Ibrahim Mohammed bayan ya kalin video yace Gaskiya wanna abin kunyane Ga musulmi wanda ko wani shekara yana zuwa hajj da umra wai ace ya kasa karanta fatiha dai wanna abin kuyan da me yayi kama. fadin shi Malam Muhammad din idan baka san Adini ka ba tayaya zaka iya biya mutane bukatun su masayinka na dan siyasa.. Allah ya sauke
watch video
Title :
Namadi Sambo Yakasa karanta Suratul Fatiha Daidai
Description : .. A kwanaki baya Mataimakin Shugaban kasa Namandi Sambo ya Gargadi Mutane musaman musulmai da kar su zabi Buhari dalilin sa na fada haka s...
Rating :
5